31 Disamba 2025 - 23:11
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) Ya Rufe Mu'utamar na IM Production Karo Na 16

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya rahoton cewa: Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya rufe Mu'utamar na IM Production karo na 16, yau Talata 10/Rajab/1447 (30/12/2025) a Abuja.

Your Comment

You are replying to: .
captcha